Hayaƙi
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
aerosol, lithometeor (en) |
| Amfani |
smoking (en) |
| Fuskar |
visual system (en) |
| Has cause (en) |
combustion (en) |
| Yana haddasa |
smoke inhalation injury (en) |
| Immediate cause of (en) | Mutuwa |
| Has contributing factor (en) |
combustion (en) |





Hayaki wani tururi ne ke fita yayin kunna wuta yana tashi sama yana bin iska shine yake komawa a matsayin girgije. Hayaki yana da launi biyu akwai baki da fari wanda galibin bakin a wuta yake fita wato idan an kunna wuta musamman idan ana kona taya ko kuma gobara shi kuma farin yafi fita a ababen hawa kamar mashin, mota, da janareta.[1] Akwai Kuma hayakin sigari.[2] Hayaki shima yanada zafi kamar wuta saidai zafin shi bai gama kai na wuta ba.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.