Jump to content

Gobara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gobara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Wuta da masifa
Immediate cause of (en) Fassara Hayaƙi, destruction (en) Fassara da ruins (en) Fassara
Handled, mitigated, or managed by (en) Fassara fire alarm system (en) Fassara
gobara ta tashi a wani bene a kasar ghana
gobara ta kama wani gida a canada
Bene ya kama da wuta
gobarar daji

Gobara wata musiba ce da Allah madaukakin sarki yake jaraba bayinsa da ita. Gobara na nufin barrower wuta ko kuma ɓallewa daga iya inda ake son yin amfani da ita wani lokaci ma tana tashi ne batare da an kunna wutar don amfani ba, a duk lokacin da gobara ta barke zaka ga wuta tana tashi sama hade da bagin hayaki gobara takanyi ɓarna a ɗan ƙanƙanin lokaci musamman a kasuwa ko cikin gida dadai sauran su. Gobara abuce mai munin gaske, babu wanda yake son gobara hasali ma addu'a ake yi Allah ya kare mu daga sharrin ta.[1][2][3] akwai kuma gobarar daji wadda take ɓarna a cikin daji tunba ƙone bishiyoyi, dabbobi da ƙananan ƙwarin daji[4]