Jump to content

Makadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
makadi
makadi

Makaɗi shine ɗan gajeren icce wanda ake amfani dashi wajen dukan ganga makadi akai na fata mai kauri wanda makidan maroka sukafi amfani dashi[1]