Makanta
Appearance
| Makanta | |
|---|---|
|
| |
| Description (en) | |
| Iri |
eye disease (en) sensory disability (en) |
| Field of study (en) |
ophthalmology (en) |
| Identifier (en) | |
| ICD-10 | H54 |
| ICD-9 | 369 |


Makanta (Turanci: blindness)[1] yana nufin rashin gani. Wani ciwo ne da yake samun mutum ko dabba wanda yake hana idansa gani.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Blench, Roger. 2014. Ce Medical terminology and diseases. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.