Makaranta Tunawa da Bashir Babajo
Appearance
|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
|
Makaranta Tunawa da Bashir Babajo: makantar sakandare ce mai zaman kanta a garin Funtua. Makarantar anyita ne domin tunawa da marigayi Bashir Babajo.
Bashir babajo makarantace dake taimakon marayu da gajiyayyu da kuma marasa karfi wajen basu ilimi ingantacce.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.