Makarantar Indiya ta Ƙasa da Ƙasa, Dammam
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | makaranta |
| Ƙasa | Saudi Arebiya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1982 |
| iisdammam.edu.sa | |

Makarantar Indiya ta Ƙasa da Ƙasa, Dammam (wacce a da ake kira Makarantar Ofishin Jakadancin Indiya) tana cikin Lardin Gabas, Saudi Arabia. Babban shugaban makarantar a yanzu Mista Zubair Ahmed Khan [2019]. Ita ce mafi girma dangane da yanki da kuma yawan ɗalibai a Gabas ta Tsakiya. Sannan an ginashi a shekara ta 1982 .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
|