Makarantar Kasa da Kasa ta Norwegian (Fatakwal)
Appearance
Makarantar Kasa da Kasa ta Norwegian | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | makaranta |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1983 |
Makarantar Kasa da Kasa ta Norwegian (wanda ake takaita sunan zuwa NIS ) tana New GRA, Fatakwal.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa ta a cikin shekarar 1983 don samar da ilimi na yaran da ke zaune daga Kamfanin Siminti na Bulkcem. Makarantar ta fara aiki tare da malamai biyu da dalibai kusan goma sha biyu amma tun daga lokacin yara suka karu daga wasu kamfanoni suke halartar makarantar. A halin yanzu, makarantar tana koyar da yara daga matakin raino-nursery) har zuwa sakandare, kenan yara ƴan shekaru 2 zuwa 16.[1]
Tsarin karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Manhajar tsarin makarantar ta ƙunshi abubuwa na Manhajar Ƙasa ta Ingilishi, tare da ka'idojin manhaja na Cambridge International Primary Programme (CIPP) da kuma Babban Shaidar Sakandare ta Duniya (IGCSE).[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Brief history". Nisng.com. Archived from the original on 7 April 2015. Retrieved 3 April 2015. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "Norwegian International School, G.R.A, Port Harcourt". Nigerian Schools Directory. Archived from the original on 7 April 2015. Retrieved 3 April 2015. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)