Makarantar Sakandare ta Gwamnati Modugano, Maiduguri
Appearance
Makarantar sakandiran gwmnati, moduganari maiduguri,makaranta ce da gwamnati take bayar da ilimi na zamani kyauta a matakin sakandire wadda take a cikin garin maiduguri, Jihar Borno najeriya. [1]