Makarantar Sakandare ta Mahuta
Appearance
Government day secondary school mahuta Makaranta ce ta gaba da firamare dake a garin Mahuta ƙaramar hukumar Dandume a Jihar Katsina.
Ɓangarorin makarantar
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantar dai tana da ɓangarori guda biyu wato 1. Ɓangaren Junior 2. Ɓangaren senior
Yaushe aka gina ta
[gyara sashe | gyara masomin]An gida makarantar ne tun lokacin mulkin gwamna Umaru Musa Yar'adua[1]