Makarantun Grace
Appearance
Makarantun Grace | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | makaranta |
Ƙasa | Najeriya |
graceschools.net |
Makarantun Grace Makaranta ce ta haɗin gwiwa da aka kafa a Gbagada, Legas Najeriya a shekarar 1968. Makarantar ta kasu kashi uku: nuziri, firamari da kuma sakandiri.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Deaconess Grace Bisola Oshinowo.[2] ce ta kafa makarantar. An fara gudanar da karatun gaba da firamare, watau, sakandari a shekara ta 1994.[3] Kayan aiki a cikin makaranta sun haɗa da:
- Air-Conditioned Classrooms
- Cibiyar Fasaha
- Cibiyar Kimiyya
- Laburari
- Gidan Zoo
- art Studios
- Asibiti
- Babban Ɗakin taro na Zamani
- Filin wasa
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ the guardian. "grace school restates commitment to qualitative education". Retrieved 15 October 2015.
- ↑ Luwaji, Debo (September 2011). "The Story of My Life (Excerpt from "Grace: The Memoirs of a Committed Teacher")". Family Essence Magazine. 2 (9): 14.
- ↑ "GRACE HIGH SCHOOL, Gbagada Estate". Lagos Schools.Online. Global Education Media (UK) Limited. Retrieved 3 November 2015.[permanent dead link]