Jump to content

Malacky

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Malacky (Jamus: Malatzka, Hungarian: Malack) birni ne, da kuma gundumomi a yammacin kasar Slovakia kusan kilomita 35 (mil 22) arewa da babban birnin Slovakia ..[1]

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/w/index.php?search=Malacky&title=Special%3ASearch&profile=advanced&fulltext=1&ns0=1