Malaika seraphiel
Appearance
Malaika seraphiel aikinsa a matsayin shugaban tasirin malaiku dake kusa da kursiyu Allah seraphiel [1]yana aiki tare da malaika michael da metatron dan su jagoranci aikin seraphiel wanda ke nuna ikon kirki da adalci da tausayi cikin dukan hallitta dukan malaiku suna aiki ne daga Allah ga mutane