Malamin Jami'a
![]() | |
---|---|
sana'a, position (en) ![]() ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
university teacher (en) ![]() ![]() ![]() |
Field of this occupation (en) ![]() | Karantarwa |
Yadda ake kira namiji | lecturer, chargé de cours da lektor |

Malamin Jami'a: Da aka fi sani da (lekcara), Shi ne mai koyar wa a manyan makarantun gaba da sakandare a wato makarantun; Kwalejin kimiyya da fasaha, Kwalejoji Ilimi, da Jami'oi.[1]anda yake koyar da ďaliban gaba da sakandiri. Suna da darasa daban dabanTemplate:Malamin jami a ya kasance ba kamar Malamin sakandiri ba saboda shi ba kullum yake zuwa ba sai lokacin da yake da aji