Jump to content

Malfa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Malfa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na hula
Kayan haɗi straw (en) Fassara
kalan wata malfa
Bafulatani sanye da malfar kaba
fulani sanye da malfa yana kiwon shanu
ƴar fulani sanye da malfa

Malfa ko kuma Malfuna a jam'inta kenan, malfa wata hula ce da ake amfani da ita don maganin rana musamman a lokacin zafi, a da ana amfani da ta kaba , amma yanzu da zamani ya canza ana amfani da roba ko zaren ulu don saƙa malfunan zamani.

Malfa wadda ake maganin rana da ruwa da ita
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]