Malik DJibril

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Malik DJibril
Rayuwa
Haihuwa 2003 (20/21 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Malik Djibril (an haife shi a ranar 30 ga watan Agusta 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Serie C Italiya Fidelis Andria, a matsayin aro daga kulob ɗin Vicenza.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Djibril ya fara buga gasar Seria B a Vicenza a ranar 2 ga watan Maris 2022 a wasan da suka yi da Reggina . [1]

A ranar 1 ga watan Satumba 2022, Fidelis Andria ta aro Djibril a Serie C.[2]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

An kira Djibril zuwa tawagar kasar Togo a watan Maris 2022. [3] Bai fara yiwa kasar sa wasa ba a lokacin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Reggina v Vicenza game report" . Soccerway. 2 March 2022.
  2. "FIDELIS, IL PROMETTENTE UNDER DJIBRIL PER IL CENTROCAMPO BIANCAZZURRO. IN USCITA NUNZELLA ALL'ALESSANDRIA" (in Italian). Fidelis Andria. 1 September 2022. Retrieved 21 September 2022.
  3. "Janio Bikel e Malik Djibril convocati in Nazionale!" (Press release) (in Italian). Vicenza. 22 March 2022. Retrieved 27 April 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]