Mamadama Bangoura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mamadama Bangoura
Rayuwa
Haihuwa Gine, 10 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Gine
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 63 kg
Tsayi 176 cm

Mamadama Bangoura (an haife ta a watan Nuwamba 10, 1993) 'yar wasan judoka ce ta ƙasar Guinea.[1]

Sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ta fafata ne a gasar wasan Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a gasar mata ta kilogiram 63, inda Estefania García ta fitar da ita a zagayen farko.[2] [3] Ita ce mai rike da tuta a kasar Guinea a Parade of nations.[4]

Mamadama Bangoura ba ta koma kasar Guinea ba bayan gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Brazil, bayan da ta bace bayan ta bar sakon da ke cewa tana son "gwada sa'arta" a waje. [5]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Mamadama Bangoura at the International Judo Federation

Mamadama Bangoura at JudoInside.com

Mamadama Bangoura at Olympics.com

Mamadama Bangoura at Olympedia


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mamadama Bangoura at the International Judo Federation
  2. "Mamadama Bangoura" . Rio 2016 . Archived from the original on August 20, 2016. Retrieved August 20, 2016.
  3. "Women -63 kg - Standings" . Rio 2016 . Archived from the original on August 20, 2016. Retrieved August 20, 2016.
  4. "Rio 2016 Olympic Ceremony - Flag Bearers" (PDF). International Olympic Committee. Retrieved August 20, 2016.
  5. Two Guinea athletes do not return home after Rio Olympics