Jump to content

Mamadou Diallo (athlete)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mamadou Diallo (athlete)
Rayuwa
Haihuwa 16 Nuwamba, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines triple jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Mamadou Diallo (an haife shi ranar 16, ga watan Nuwamba 1954) ɗan wasan tsallen triple jump ne mai ritaya daga kasar Senegal.[1] Ya fafata wa kasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1984 a Los Angeles, California, inda ya kare a matsayi na 12 a matsayi na karshe da tsalle na mita 15.99. [2]

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing  Senegal
1982 African Championships Cairo, Egypt 1st Triple jump 16.23 m
1984 African Championships Rabat, Morocco 3rd Triple jump 16.68 m
Olympic Games Los Angeles, United States 12th Triple jump 15.99 m

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Mamadou Diallo (athlete) Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Mamadou Diallo (athlete) Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 4 July 2017.
  2. "Mamadou Diallo" . Olympics.com . Retrieved February 10, 2023.Empty citation (help)