Mamadou Diatta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mamadou Diatta
Rayuwa
Haihuwa Ziguinchor (en) Fassara, 5 ga Afirilu, 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Mamadou Diatta (an haife shi ranar 5 ga watan Afrilun 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 6 ga watan Agustan 2020, Diatta ya sanya hannu kan kwantiragin ƙwararrun sa na farko tare da Pau FC.[1] Ya fara wasansa na farko tare da Pau a wasan 1-1 Ligue 2 da Rodez AF a ranar 29 ga ga watan Agustan 2020.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]