Jump to content

Mammadali Mehdiyev

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mammadali Mehdiyev
Rayuwa
Haihuwa Baku, 9 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Azerbaijan
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Tsayi 188 cm
Mammadali Mehdiyev acikin filin wasa
Mammadali Mehdiyev tare da shugaban kasar suna gaisawa

Mammadali MehdiyevMehdiyev, (an haife shi ranar 9 ga watan Afrilu, 1993) ɗan Azerbaijan judoka ne wanda ya fafata a Gasar Cin Kofin Duniya na 2015 da Gasar Olympics na bazara na 2016 .

Ya lashe lambar zinare a gasarsan a shekarata 2022 Judo Grand Slam Tel Aviv da aka gudanar a Tel Aviv, Isra'ila.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.