Mani Ougadja
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Togo, 31 ga Janairu, 1988 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Richard Mani Ougadja (an haife shi ranar 31 ga watan Janairu 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kulob ɗin ASC Kara da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ougadja ya fara buga wasa tare da tawagar kasar Togo a wasan sada zumunci da suka doke Guinea da ci 2-0 a ranar 5 ga watan Yuni 2021.[1]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Mani yayi aiki a matsayin malami na ilimin motsa jiki, kafin ya mai da hankali kan wasan kwallon kafa. Yana da shekaru 33 a lokacin da aka fara kiransa na farko a duniya. Shi ɗan'uwan ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Mani Sapol. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mani Ougadja at National-Football-Teams.com