Manouchka Kelly Labouba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Manouchka Kelly Labouba
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 15 ga Yuli, 1957 (66 shekaru)
Sana'a
Sana'a mai fim din shirin gaskiya
IMDb nm3279836

Manouchka Kelly Labouba (Larabci: مانوشكا كيلي لابوبا), ta kasance yar shirin fim ce daga kasar Gabon kuma mai rubuta fina-finai kanana.[1] Ta samar da fitattun kananan fina-finai wadanda suka hada da Marty et la tendre dame, Le guichet automatique da kuma Le divorce.[2] Apart from direction, she is also an academic, cinematographer, editor and camera operator.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Manouchka Kelly Labouba: Director, Screenwriter". MUBI. Retrieved 8 October 2020.
  2. "Búsqueda de "Manouchka Kelly Labouba"". Film Affinity. Retrieved 8 October 2020.
  3. "Manouchka Kelly Labouba: bio". zdcusc. Archived from the original on 18 October 2020. Retrieved 8 October 2020.