Manuchim Umezuruike
Appearance
Umezuruike Manuchim ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu yana aiki a matsayin ɗan majalisa kuma wakilin Tarayya wanda ke wakiltar mazaɓar Port-Harcourt I na Jihar Rivers a Majalisar Dokoki ta 10.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Rapheal (2023-03-02). "LP's Umezuruike wins Reps seat in Rivers". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Nigeria, Guardian (2023-03-02). "LP's Umezuruike wins Rivers House of Rep seat". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ News, Leadership (2023-12-01). "Appeal Court Affirms LP Umezuruike's Election In Rivers" (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.