Jump to content

Margaret Ridley Charlton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Margaret Ridley Charlton
Rayuwa
Haihuwa La Prairie (en) Fassara, 10 Disamba 1858
ƙasa Kanada
Mutuwa 31 Mayu 1931
Makwanci Mount Royal Cemetery (en) Fassara
Sana'a
Sana'a librarian (en) Fassara da marubuci
Margaret charlton

"Miss Charlton ita ce mutum daya da ya kawo kungiyar a kaikaice daga yin magana da Dr.Osler.Ta kasance cikin Ƙungiyar Laburare ta Amirka. Matsalolinsu ba matsalolinmu ba ne,kuma ta ji asara kuma lokaci ya ɓata,amma duk da haka ta yi nasara. ta yi ƙoƙari don tuntuɓar masu yin irin aikin da take yi,don haka ta ba wa Dokta Osler shawarar cewa zai yi kyau idan dakunan karatu na Likitan za su iya yin irin abin da Ƙungiyar Laburare ta Amirka ke yi."(Bulletin of the Medical Library Association,23 (1934 ):shafi na 33.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.