Jump to content

Maria Usifo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maria Usifo
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Augusta, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines hurdling (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 63 kg
Tsayi 174 cm
Sunan mahaifi Mistress of Hurdles da Wild lady on the Track

Maria Usifo (an haife ta ranar 1 ga watan Agusta, 1964) 'yar wasan motsa jini ce wacce ta fafata a gasar Olympic wacce ta wakilci Najeriya a Gasar Olympic a Los Angeles (1984) sannan a Seoul (1988).[1] Ta kware a tseren mita 100 da mita 400.[2] Tana cikin daya daga xikin 'yan wasan motsa jini a Najeriya wanda suka yi zarra a duka matakan wasannin kasa da kuma na kasa da kasa.[3]

Sana'ar wasanni

[gyara sashe | gyara masomin]

Usifo ta fara sana'ar wasanni a Najeriya a cikin shekarun 1970s a lokacin tsarin wasannin makarantu na aiki. Ta kasance tsohuwar 'yar tseren gudu ce na kwatan-mil wanda hakan ya bata damar zaba daga cikin makarantun kasashen waje daban-daban guda 10, bayan muhimmin rawa da ta taka a Gasar Commonwealth da aka yi a Brisbane, Ostreliya a shekarar 1982. Ta fafata a wasannin Olympic na n Los Angeles a 1984 da na Seoul a 1988.[4] Usifo ta kasance wacce tayi nasarar Zinari a Wasannin Duka Afurka da kuma Gasar Cin-Kofin Afurka.[5]

A cikin shekarar 1986, Usifo ta zamo 'yar wasan Texas Southern Tigers ta farko da ta lashe lamban yabo na mutum daya na lakabin NCAA DI, a gasar tsere mita 400.[6]

  1. Ng, Metro Daily (2021-06-25). "We Break the News as the Events Unfold! Ex-olympian, Maria Usifo Counsels Children In Edo IDPs Camp". We Break the News as the Events Unfold! (in Turanci). Retrieved 2022-03-25.[permanent dead link]
  2. "Maria USIFO | Profile | World Athletics". www.worldathletics.org. Retrieved 2022-03-25.
  3. "Nigerian women defying odds in sports". Daily Trust (in Turanci). 2021-03-08. Retrieved 2022-03-25.
  4. "Usifo recalls Los Angeles '84 memory as CSED celebrates Olympic Day". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-06-30. Retrieved 2022-03-25.
  5. "Maria USIFO | Profile | World Athletics". worldathletics.org (in Turanci). Retrieved 2022-03-25.
  6. admin (2014-07-20). "I still rue my fall at Seoul Olympics – Usifo". TheNiche (in Turanci). Retrieved 2024-05-16.