Maria Zukogi
Maria Zukogi | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Maria Sanda Zukogi Ita ce alkaliyar Najeriya wacce kuma itace Cif Alkaliya ta biyar a Jihar Neja kuma mace ta biyu da ta rike ofishin tun lokacin da aka kirkiro jahar a shekara ta 1976. Nadin da a kayi a matsayin babban Alkalin Jihar Neja da Gwamna Abubakar Sani Bello ya yi ya tabbata daga Jihar Neja. Majalisar Dokoki a watan Agustan shekarar 2016 bayan ta rike mukamin a matsayin mai rikon mukamin na tsawon watanni uku.[1][2][3] Ta gaji kujerar shugabar mata ta farko a jihar Hon. Mai shari’a Fati Lami Abubakar bayan ta yi ritaya daga aiki.[4][5]
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Zukogi, yar kabilar Christian Gbagi a Paiko, karamar hukumar Paikoro a yanzu a cikin jihar Neja. Ta fara karatunta na farko a St. Louis Primary School, Minna sannan daga baya ta koma St. James Primary School, Ilorin, inda ta kammala karatun firamare a shekarar 1966. Karatunta na sakandire kuwa sun kasance ne a Queen of Apostol College (yanzu ta zama Queen Amina College) Kaduna, kuma a shekara ta 1973 ta ci gaba da karatun Jami’ar Ahmadu Bello da digiri na LLB a shekarar 1977. Ta halarci Makarantar Koyon Lauyoyi ta Najeriya, Legas don karatun ta na BL. Zukogi ta fara aikin lauya a matsayinta na mai wakiltar Majistare tare da bangaren shari’ar jihar Neja a shekarar 1979.[6]
A shekarar 2019, jami'ar Ibrahim Badamasi Babaginda, Lapai, jihar Neja ta ba Zukogi digirin girmamawa na Doctor of Law (LLD).[7][8]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.blueprint.ng/niger-assembly-confirms-second-female-chief-judge/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-06-13. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ https://www.icirnigeria.org/civil-servant-jailed-six-years-over-double-salaries/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-12-02. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ https://www.thisdaylive.com/index.php/2016/08/05/niger-state-gets-second-female-chief-judge/
- ↑ https://sunnewsonline.com/my-40-years-on-the-bench-by-justice-sanda-zakogi/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-31. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ https://theeagleonline.com.ng/tinubu-late-kure-justice-zukogi-bag-honorary-degrees/