Maria de Fatima Coronel
Appearance
Maria de Fatima Coronel | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Maria de Fátima Coronel |
Haihuwa | Cabo Verde, |
ƙasa | Cabo Verde |
Sana'a | |
Sana'a | mai shari'a da masana |
Maria de Fátima Coronel, lauya, ce ’yar Cape Verde kuma alkaliyar ta kasance Shugabar Kotun Koli ta Shari’a tun shekarar 2015.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Coronel ta yi aiki a matsayin Majistare, kafin ta zama Babban Lauya sannan kuma Alkali a kotunan laifuka a Santa Catarina da Praia.[1] Ba ta da alaka da kowace jam’iyyar siyasa kuma ana ganinta a matsayin alkali mai “abin koyi”.[2][3] Ta kasance alkalin kotun koli tun a kalla shekara ta 2007.[4]
Shugaba Jorge Carlos Fonseca ne ya naɗa Coronel a matsayin Shugaban Kotun Koli ta Shari'a a watan Nuwamban shekara ta 2015, kuma abokan aikinta na shari'a sun tabbatar da cewa mace ta farko da ta hau wannan matsayi.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Fátima Coronel pode ser primeira mulher Presidente do STJ". ASemana (in Portuguese). 28 October 2015. Archived from the original on 29 December 2017. Retrieved 31 December 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ 2.0 2.1 "Maria de Fátima Coronel tomou posse como presidente do Supremo". Expresso Das Ilhas (in Portuguese). 6 November 2015. Archived from the original on 31 December 2017. Retrieved 31 December 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Fátima Coronel será primeira mulher a liderar Supremo em Cabo Verde" (in Portuguese). Sapo 24. 4 November 2015. Archived from the original on 31 December 2017. Retrieved 31 December 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Supreme Court judge robbed at gunpoint in front of her own home". ASemana. 30 October 2007. Archived from the original on 31 December 2017. Retrieved 31 December 2017.