Mariama Diédhiou
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 26 ga Maris, 1989 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mariama Diedhiou (an haife ta a ranar 26 ga watan Maris na shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga AS Dakar Sacré Cœur da Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Diedhiou ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.