Marie Blandine Sawadogo
Appearance
Marie Blandine Ouédraogo Sawadogo 'yar majalisar dokokin Afirka ce daga Burkina Faso.
Sawadogo 'yar majalisar dokokin Burkina Faso ce mai wakiltar jam'iyyar Congress for Democracy and Progress Party. An zaɓe ta a majalisar dokokin Afirka ta Pan-Africa a shekarar 2004. [1]
A halin yanzu Sawadogo ita ce mataimakiyar shugaban jam'iyyar Congress for Democracy and Progress (CDP), jam'iyyar siyasa a Burkina Faso. Ta kuma kasance mai kula da babban taron. [2] [3]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar Pan-African
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Burkina Faso elects 5 MPs to AU parliament". Panapress. 10 March 2004. Retrieved 24 June 2016.
- ↑ Kambou, Sié Frédéric (2022-05-21). ""Tout le monde doit accompagner le MPSR" (Marie Blandine Sawadogo, vice-présidente du CDP)". Burkina24.com - Actualité du Burkina Faso 24h/24 (in Faransanci). Retrieved 2023-04-14.
- ↑ "« Tout le monde doit accompagner le MPSR » (Marie Blandine Sawadogo, vice-présidente du CDP)". BurkinaInfo - Toute l'information du Burkina Faso en temps réel (in Faransanci). 2022-05-21. Archived from the original on 2023-04-14. Retrieved 2023-04-14.