Mark Flekken

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Flekken
Rayuwa
Cikakken suna Mark Maria Hubertus Flekken
Haihuwa Kerkrade (en) Fassara, 13 ga Yuni, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwa Dutch (en) Fassara
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Alemannia Aachen2011-2013150
  SpVgg Greuther Fürth (en) Fassara2013-201630
  SpVgg Greuther Fürth (en) Fassara2013-2013
  MSV Duisburg (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 194 cm

Mark Maria Hubertus Flekken (an haife shi ranar 13 ga watan Yuni 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Premier League Brentford da kuma kungiyar kwallon ƙafar Holland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]