Marlène Zebango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Marlène Habata Zebango 'yar siyasar Afirka [1] ce wacce ta kasance ministar matasa da wasanni a gwamnatin Burkina Faso a tsakanin shekarun 1991 zuwa 1993.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Burkina Faso | WORLDWIDE GUIDE TO WOMEN IN LEADERSHIP". www.guide2womenleaders.com (in Turanci). Retrieved 2018-05-23.
  2. "Burkina Faso | WORLDWIDE GUIDE TO WOMEN IN LEADERSHIP". www.guide2womenleaders.com (in Turanci). Retrieved 2018-05-23.