Marta Alberto
Appearance
Marta Alberto | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 10 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.8 m |
Marta Samuel Alberto (an Haife shi ranar 10 ga watan Fabrairun 1995) ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta Angola ga Primeiro de Agosto da kuma ƙungiyar ƙasa ta Angola.
Ta wakilci Angola a gasar ƙwallon hannu ta mata ta duniya a cikin shekarar 2017 a Jamus.[1]