Martin Wait

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Irin salon zane na Martins

Martin Wait (1942-2012) Kwararren mai samar da salon zane ne na rubutu salon haruffan boko dan kasar Birtaniya. An haifeshi ne a garin Forest Gate dake birnin Landan ya halarci makarantar Lister Community School a garin Plaistow. Mr. Martin Wait ya shahara ne a sana'ar sa ta kirkira tare da sayar da zane da tambari irin na kamfanoni da masana'antu da kuma zanunnuka na allon tallace-tallace.