Martin ordegard
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Martin ordegard (an haifeshi ranar 17 ga watan Afrilu, 1998) dan ƙasar Norway. Ya kasance kwararen ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, wanda ya bugawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta real Madrid da ke kasar Spain, da kuma kwallan kafa ta arsenal yana buga gefen hagu na tsakiya. A yanzun martin ordegard yana tare da kungiyar arsenal ta kasar ingila Wanda mai shigabantar kungiyar ta arsenal.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Shine kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ke Ingila. Shine kyaftin mafi karancin Shekaru A gasar premier dake Ingila.