Marwan Sayedeh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marwan Sayedeh
Rayuwa
Haihuwa Latakia (en) Fassara, 2 Mayu 1983 (40 shekaru)
ƙasa Siriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hutteen SC (en) Fassara2003-20088254
Al-Karamah SC (en) Fassara2008-20092110
Taliya SC (en) Fassara2008-2008146
Jableh SC (en) Fassara2009-2009157
Madura United F.C. (en) Fassara2009-2010138
  PSM Makassar (en) Fassara2010-20113217
Persegres Gresik United (en) Fassara2011-20123012
Madura United F.C. (en) Fassara2013-20142115
Sabah F.C. (en) Fassara2014-20151914
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Marwan Sayedeh ( Larabci: مروان سيدة‎ ) (an haife shi ranar 5 ga watan Oktoba 1986) a Latakia, Syria. Ɗan wasan kwallon kafa ne na kasar Syria. Ya taka leda a matsayin dan wasan gaba, sanye da riga mai lamba talatin 30 don Sabah FA.

Klub din[gyara sashe | gyara masomin]

Sayedeh shi ne zakaran gasar Firimiya ta kasar Siriya a shekarar 2009 kuma ya ci Kofin Siriya a shekarar 2009 tare da Al-Karamah. Ya kasance wani ɓangare na ƙungiyar Al-Karamah a gasar cin kofin AFC na 2009.[1]

Daraja[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

Al-Karamah
  • Gasar Premier ta Siriya (1): 2008-09
  • Kofin Siriya (1): 2008-09

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "AFC CUP 2009 MATCH SUMMARY" (PDF). the-afc.com. Archived from the original (PDF) on 16 July 2011. Retrieved 18 February 2011.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]