Jump to content

Mary Anderson (shugaban kasuwanci)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mary Anderson (shugaban kasuwanci)
Mary Anderson (shugaban kasuwanci)

 

Mary Gertrude Anderson (née Gaiser; Disamba bakwai, shekara ta dubu daya da Dari Tara da tara zuwa Maris ashirin da bakwai, shekara ta dubu biyu da sha bakwai) ta kasance mai gudanar da kasuwanci ta Amurka, wacce aka sani da kafa REI (Recreational Equipment, Inc.) a 1938 tare da mijinta, Lloyd Anderson .

A matsayin Masu hawan dutse masu sha'awar gaske a Seattle, Washington, sun ga bukatar kayan aiki masu inganci don haka sun kirkiro kamfanin hadin gwiwar masu amfani wanda shine ɗayan manyan masu sayar da kayan nishaɗi.[1][2] An shigar da su cikin Hall of Fame na Kungiyar Kasuwancin Kwadago a 1993.[3] 

Mary Anderson

Don girmama ranar haihuwarta ta 100 a shekara ta 2009, Disamba 7 ita ce "Ranar Mary Anderson" a jihar Washington da birnin Seattle.

Rayuwar iyali

[gyara sashe | gyara masomin]
Mary Anderson

An haifi Gaiser ga John da Gertrude Gaiser a Yakima, Washington . A shekara ta 1932, ta auri Lloyd Alva Anderson . [4] Ta mutu tana da shekaru 107 a shekarar 2017.[5]

  1. Drosendahl, Glenn. "The Mountaineers" (https://historylink.org/ : accessed March 2, 2020) History Link Essay 20547 Posted April 20, 2018
  2. Morse, Gardiner (May 2003). "Gearing Up at REI". (https://www.hbr.org : accessed March 1, 2020) Harvard Business Review. Retrieved November 7, 2015.
  3. "Lloyd and Mary Anderson". Cooperative Hall of Fame. Retrieved August 25, 2012.Lloyd and Mary Anderson". Cooperative Hall of Fame. Retrieved August 25, 2012.
  4. "Washington, County Marriages, 1855-2008," database with images, FamilySearch (https://familysearch.org/ark:/61903/1:1:QP9M-KQLK : November 28, 2018), Lloyd A Anderson and G Mary Gaiser, June 19, 1932, Yakima, Washington, United States, Washington State Archives, Olympia; FamilySearch digital folder 007285622.
  5. "Mary Anderson, Co-Founder Of Outdoor Outfitter REI, Dies At 107", (https://www.npr.org/ : accessed March 2, 2020) NPR, All Things Considered April 12, 2017