Jump to content

Masarautar Mbata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masarautar Mbata

Masarautar Mbata: Suna gargajiya ne na Masarautar Bantu da ke arewacin Mpemba Kasi, har sai da aka hade da waccan jihar suka kafa Masarautar Kongo a shekara ta 1375 AZ. [1] [2]

Labarin kafa Masarautar Kongo ya fara ne da auren Nima a Nzima da Luqueni Luansanze, 'yar Nsa-cu-Clau shugaban mutanen Mbata. Auren nasu zai karfafa alakar da ke tsakanin Mpemba Kasi da mutanen Mbata makwabta, kawancen da zai zama tushen masarautar Kongo.[3] Nima a Nzima da Luqueni Luansanze suna da ɗa mai suna Lukeni lua Nimi, wanda zai zama mutum na farko da ya ɗauki taken Mutinū (Sarki)[4]

  1. "A Short History of the Kingdom of Kongo". Archived from the original on 2018-10-03. Retrieved 2023-05-04.
  2. History Files: Kongo Kingdom
  3. Kingdom of Kongo 1390 – 1914 | South African History Online" . www.sahistory.org.za . Retrieved 2022-09-12.
  4. "Kingdom of Kongo 1390 – 1914 | South African History Online" . www.sahistory.org.za . Retrieved 2022-09-12.