Mashhad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mashhad.

Mashhad (da Farsi: مشهد‎) birni ne, da ke a yankin Razavi Khorasan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Mashhad tana da yawan jama'a 3,372,660. An gina birnin Mashhad kafin karni na tisa bayan haihuwar Annabi Issa.