Jump to content

Mataimakin shugaban Jami'a

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mataimakin shugaban Jami'a
position (en) Fassara da academic title (en) Fassara
The founder of pro chancelor
Mataimakin shugaban Jami'a

Mataimakin shugaban jami'a wani muƙamin ne a wasu jami'o'i a ƙasashen Commonwealth. Mataimakin shugaban jami'ar yana aiki a matsayin, mataimakin shugaban jami'a kuma a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami'a. A cikin wannan matsayi na sa, mataimakin shugaban jami'ar na iya aiwatar da wasu ayyuka na yau da kullum, kamar jagorancin bayar da shaidar digiri, kulawar jami'a, da sauƙaƙe haɗin gwiwa ko alaƙa a wasu al'amurra. Bugu da ƙari shi ne ke maye gurbin Shugaban Jami'a idan shugaban Jami'ar ya yi balagoro.

Ainifin shugaban jami'a a waɗannan ƙasashe na Commonwealth, shi ne ake kira da Vice-chancellor

  • Jerin shugabannin jami'a
    • Masu gudanarwa: amintattu, shugaba, mataimakin shugaban kasa, shugaban jami'a, shugaban jami'a, provost
    • Sauran: kwaleji, baiwa, farfesa