Matasan 'yan gudun hijira na Afirka don Cikakken Cigaba
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
non-governmental organization (en) |
| Ƙasa | Uganda |
| Mulki | |
| Hedkwata | Kampala |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2007 |
| Wanda ya samar |
Robert Hakiza (mul) |
|
| |
Matasan 'Yan Gudun Hijira na Afirka don Cikakken cigaba (YARID), kungiya ce ta al'umma da 'yan gudun hijira suka kafa a Uganda wacce ke gudanar da shirye-shirye da yawa waɗanda ke ba da koyarwar harshe na al'ada, damar Intanet, da horar da sana'a ga 'yan gudun hijira a cikin birane na Kampala . [1] Robert Hakiza ɗan gudun hijirar Kongo ne ya fara kafa kungiyar a shekara ta alif dubu biyu da bakwai 2007. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Young African Refugees for Integral Development Center (YARID) - What To Know BEFORE You Go | Viator". www.viator.com (in Turanci). Retrieved 2023-11-16.
- ↑ "Young African Refugees for Integral Development". www.idealist.org (in Turanci). Retrieved 2023-11-16.