Matt Chang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matt Chang
Rayuwa
Haihuwa Pacifica (en) Fassara
ƙasa Tarayyar Amurka
Sana'a
Sana'a mai tsara da mai rubuta kiɗa
Kayan kida sampler (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa anticon. (en) Fassara

Matt Chang, wanda aka sani da Bay Blue, mawakin Hip pop ne mai zamzan kansa wanda yake a Oakland, California. Hakkan nan ya hada guiwa da Sole, Pestrian da Sxtoo a karkashin tarayyar Matth.[1]

Tarihin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Daga 2005, Matt chang yayi shekara bakwai yana hada album guda hudu mai wakoki masu ban sha'awa yana ta nada albumadin sa.[2] Earmilk itace wakar farko a wakarsa mai suna "Don't Clap on the One and the Three" wacce yayi a Octobar 2012.[3] Chang ya saki wani album da yayi wada ya yiwa suna da kansa, Bay Blue, akarkashi masu kulawa na, Bay Blue a Nobambar 2012.[4] Andrew Martin na Potholes a shafin sa ya ce " kamar yace darasin tarihin karni na ashirin na mawakan amerika, Bay Blue su canja daga tara mawaka zuwa tsara mawaka zuwa yin waka a bainar jama'a zuwa samar da wani abu mai amfani."[5] AN yiwa wakar "Take It Back Time" bidiyo.

Tsarinsa da gudunmawar sa[gyara sashe | gyara masomin]

A tataunawar da aka yi da shi a 2012 Matt Chang yayi magana akan nasarar sa ta waka, abubuwan nishadi a ciki shine yankawa da da tsarawa[...] ga mawaki , tunani na a koda yaushe shine gangunan da zan buga, amma sai na lura da tsarin waka zuwa sauti

''' Idan muka duba tarihi, kuma muka yi tunanin abin cikin bubbannin mutane da wa zamu yi aiki tare ko kum a'a kuma lokaci shine yake cinye min cigaban wakata ajkn tsarin zamani shine yasami dukan ganga a hankali a cakude kuma ana jn sautinsu a cikin kidan . Yana daukar lokaci maitsawo kafin nasami gangunan da zasubani sautin da nake da bukatarsa a cikin wakar [...] Misalin zaben shine mafi mahimmanci saboda inabukatar samfuri wandan da zasu da ce sosai sannan subada canzawa mai tsari . kuma in bukatar tsarin yazamo tabbatace atabbace tare da yin kasa-kasa snnan yayi sama. Wani lokacin ina bata awanni domin zabar ko kuma canji wanda wadanda zasu faru acikin sakwanni biyu kuma baza a maimaita suba '''

''' Ina bukatar hada wakoki ba kwai kida ba [...] domin samar da karkarafar wakar da zata maye gurbi a bukunkuwa, domin daidaita nazarin kidan jazz da kuma yacce kayan kidan za su rinka magana. A wani bangare an wannan cigaban mafiya yawan wokoki a wanda suke ginshi kai kusuka samar da jazz, tare da yawan saurin mawaki (wani lokacin ansani wani lokacn kuma ba'a lura), canjin kida mai hatsari, kananun matasalalu wanni lokaci da sanya farinciki wanda yake faruwa ta hanyar buga ganga.'''

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. K. Ross Hoffman. "Bay Blue - Bay Blue". Allmusic.
  2. Jump up to: a b Joie Botkin (12 December 2012). "A Love Letter Soaked in Grease and Grit". East Bay Express.
  3. Alyce Currier (11 October 2012). "Bay Blue - "Don't Clap on the One and the Three" (Premiere)". Earmilk.
  4. Jump up to: a b 319 (15 November 2012). "Bay Blue – "Take It Back Time"". UGSMAG.
  5. Jump up to: a b Andrew Martin (15 November 2012). "Bay Blue – "Take It Back Time" (Potholes Video Premiere)". Potholes in My Blog.