Maty Diop
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 4 ga Janairu, 1988 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Maty Diop (an haife ta a ranar 4 ga watan Janairun shekara ta 1988) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Kaolack FC da Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Diop ta buga wa Senegal a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "8th African Women Championship - Match No 2" (PDF). CAF. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 9 August 2020.