Jump to content

Mauricio Affonso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mauricio Affonso
Rayuwa
Haihuwa Melo (en) Fassara, 26 ga Janairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Uruguay
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Racing Club de Montevideo (en) Fassara2012-20154014
Al-Shabab Football Club (en) Fassara2015-2016133
  Club Atlético Peñarol (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 26
Nauyi 78 kg
Mauricio Affonso

Mauricio Affonso Prieto (an haife shi ne a 26 ga watan Janairun shekarar 1992) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Uruguay wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na ƙungiyar Mamelodi Sundowns FC ta Afirka ta Kudu .

 

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]