Jump to content

Maya Martins Njubuigbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maya Martins Njubuigbo fitaccen dan wasan Najeriya ne. An haifeshi a shekarar 1934 sannan ya rasu ne a watan Oktoban 2016 bayan ya yi fama da cutar hanta[1]. Njubigbo Chukwuma Martins wanda aka fi sani da Elder Maya (Ugegbe Di Ora Mma, na Nollywood) ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, wanda aka haifa a Umudiji Ubahu Ugwuchaleku Okija a cikin Ihiala, ƙaramar hukumar ta Anambra, Najeriya.

Jarumin Nollywood, Martins Njubuigbo wanda ya shekara 74, wanda aka fi sani da Elder Maya ya taka rawar gani a fina-finai a matsayin babban limamin coci. Daga cikin manyan ayyukansa sun hada da: De Prof 2, Indemnity, and Battle of Indemnity.[2][3][4][5]

  1. https://saharaweeklyng.com/nollywood-loses-top-actor-martins-njubuigbo-aka-elder-maya/
  2. https://yen.com.gh/60441-20-actors-and-actresses-who-died.html
  3. https://dailypost.ng/2016/10/01/nollywood-actor-martins-njubuigbo-elder-maya-dead/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-06-29. Retrieved 2023-06-29.
  5. https://businesspost.ng/showbiz/nigerian-actor-elder-maya-dies/