Mazaba
Appearance
|
statistical unit (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
electoral unit (en) |


Mazaba ko a jam'i Mazabu wasu kananan gundumomi ne da suke a karkashin kananan hukumomi. Ana samar da su ne akasari domin gudanar da zabubbuka. A Najeriya, ana samun mazabu wadanda ba su haura goma sha biyar ba, sannan kuma basu yi kasa da goma ba a kowace karamar hukuma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.