Jump to content

Mazlan Hamzah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mazlan Hamzah
Rayuwa
Haihuwa 25 Disamba 1936 (88 shekaru)
ƙasa Maleziya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Mazlan Hamzah ɗan wasan dogon tsalle da tsere daga ƙasar Maleziya. Ya fafata a wasan Olampik na bazara a fannin dogon tsalle a gasar 1964 ta Olampik na bazara -a fannin mitoci 4 x 100 na Maza a gasar 1964 Olampik ta bazara.[1]

An haife shi a kasar maleziya dake nahiyar asiya.[1]

Dan wasan tsalle-tsalle da gudu.[1]

  1. 1.0 1.1 1.2 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mazlan Hamzah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 15 August 2017.