Mbazulike Amaechi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mbazulike Amaechi
Rayuwa
Mutuwa 2022
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Cif Mbazulike Amaechi (16 ga watan Yunin 1929 - 1 ga watan Nuwamban 2022) wanda aka fi sani da The Boy Is Good dattijon Najeriya ne.[1][2][3]

Ya taɓa zama ministan sufurin jiragen sama na farko a jamhuriya ta farko a Najeriya.[4] Ya kasance babban jigo na Harkar Zikist.[5][3] Bayan dakatar da harkar, ya zama Babban Sakatare Janar na Matasan NCNC,[6] reshen matasa na NCNC.[7]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Amaechi kuma ya mutu a garinsu na Ukpor, a ranar 1 ga watan Nuwamban 2022, yana da shekaru 93.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]