Jump to content

McLaren 720S

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
McLaren 720S
automobile model (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na mota
Farawa 2017
Ƙasa Birtaniya
Mabiyi McLaren 650S (en) Fassara
Manufacturer (en) Fassara McLaren Automotive (en) Fassara
Brand (en) Fassara McLaren Automotive (en) Fassara
Powered by (en) Fassara Injin mai
Shafin yanar gizo cars.mclaren.com…

McLaren 720S [1]motar wasa wacce masana'antar kera motoci ta Biritaniya McLaren Automotive . Ita ce sabuwar mota ta biyu a cikin McLaren Super Series, ita ce ta maye gurbin 650S wadda aka fara a watan Mayu 2017.

An ƙaddamar da 720S a wajen taron nuna motoci na Geneva a ranar 7 ga Maris 2017 kuma an gina shi akan gyare-gyaren carbon monocoque, wanda ya fi sauƙi kuma mai ƙarfi fiye da samfurin da ya gabata, 650S.

720S ce mota ta farko da McLaren suka gabatar a matsayin wani bangare na sabon shirinsu na kaddamar da sabbin motoci 15 zuwa kasuwa nan da shekarar 2022. 720S bisa ga fadar McLaren kaso 91% sabone idan aka kwatanta da sauran da suka gabace ta.

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Sports_car