Jump to content

Me-shu-shana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Me-shu-shana
sana'a
Bayanai
Yadda ake kira mace cireuse de chaussures, Schuhputzerin, ماسحة أحذية da enllustradora
wani mai shushana a shagonshi
me-shu-shana ɗauke da kayan shushana
ɗan shushana yana cikin aiki

Me-shu-shana ko kuma mai wankin talkalmi, ko mai gyaran takalma, shine duk wani wanda yake sana'ar wanke talkami irin na fata ba silipa ba. Wasu daga cikin su sunada shaguna, wasu kuma yawo suke da kayan aikin su. Sai dai mafi yawan Me-shu-shana Mai yawo to Ɗan'cirani ne ba mazaunin gari ba ne.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sani Samaru, Muhammad (7 September 2019). "Da Sana'ar Gyara Takalmi Na Sayi Gida –Adamu Shoe Shiner". Hausa.leadership.ng. Retrieved 30 December 2021.