Melanie du Bois

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Melanie Cecelia du Bois, ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a shirin Arendsvlei, 7de Laan da Sterk Skemer.[2]

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Du Bois a Riverlea, Johannesburg, Afirka ta Kudu. A cikin 2016, ta bayyana cewa tana fama da rashin lafiya, musamman bayan mutuwar ƴar'uwarta da kuma mutuwar aurenta. A ranar 3 ga watan Janairu, 2015, ɗan uwanta Michael mai shekaru 23 ya mutu ta hanyar rataye kansa da bn yayi amfani da rigarsa. Michael ɗan ƙanwar Melanie ne, Lucia Wilson. A ranar 7 ga Janairu 2015, tana gwagwarmaya tare da batattu, Lucia daga baya ta kashe kanta ta hanyar rataya ita ma tana da shekara 46 a duniya.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Year Film Role Genre Ref.
1999 Sterk Skemer Thandi Taylor-Mofokeng TV movie
2009-2016 7de Laan Felicity Daniels TV series
2013 Soul Buddyz Avril TV series
2017 Soap On a Rope Ziyanda 'Zee' Butler TV series
2017 East Side Fahrida TV series
2018 Spieeltjie Mom TV series
2018 Arendsvlei Ronel Foster TV series
2021 4 Mure Patricia TV series

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Labuschagne, Charis. "Melanie du Bois, Felicity van 7de Laan: "Moet ek 'n baba aanneem?"". Sarie (in Afirkanci). Retrieved 2021-10-08.
  2. "Soapie star at Kerk". www.dailyvoice.co.za (in Turanci). Retrieved 2021-10-08.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]