Menaggio
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) ![]() | Lombardy (en) ![]() | ||||
Province of Italy (en) ![]() | Province of Como (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Babban birni |
Menaggio (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,107 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 263.98 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 11.77 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 202 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Grandola ed Uniti (en) ![]() Griante (en) ![]() San Siro (en) ![]() Tremezzina (en) ![]() Plesio (en) ![]() Perledo (en) ![]() Varenna (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Patron saint (en) ![]() |
Stephen (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 22017 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0344 | ||||
ISTAT ID | 013145 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) ![]() | F120 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | menaggio.com |
Menaggio (da Comasco: Menas [meˈnɑːs]) wani garine da ya hada da lardin Como, Lombardiya, a arewacin kasar Italiya, daga yammacin gabar tafkin Como a dai-dai bakin kogin Senagara. Mutum 3,273 ne kerayiwa a garin[1]. Menaggio yana da bangarori uku: Croce, Loveno da Nobiallo.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Wurin da a asli ake kira da Menaggio Rumawa sun kama shi a 196 BC. Rumawan da suka kama garin sun tsara masa titi da ake kira Via Regina. Menaggio garine wanda yake da ganuwa(fadala) wacce haryan zu ana ganin su. Gine-ginen manya Hotel awannan urin ya sansa wurin yazamo wurin shakatawa musamman a lokacin hunturun zafi. A tsakanin shekarar 1873 da 1939, gari Menaggio ya hada da Porlezza, daga tafkin Lugano, ta hanyar jirgin kasar Menaggio–Porlezza, da hanyar sufuri wacce tahada tsakanin Menaggio da Luino a kan tafkin Lake Maggiore.[2]
Bude ido[gyara sashe | gyara masomin]
Yankin Menaggio wurine mafi soyiwa domin bude ido a lokacin zafi. Domin wurin kwanan ((Lake Como's only youth hostel)) yana Menaggio An san gaarin Menaggio a saboda kulob din wasan gwalf na( Cadenabbia Golf Club) wanda wni batren Ingila ya samar a 1907 daya daga cikin mutanen dake zuwa yin hutu a karni na 19[3].
Yanayin wurin[gyara sashe | gyara masomin]
Wuri ne mai duwarwatsu masu tsini da kuma hazo-hazo tundaga zamanin Cretaceous, wanda yake dauke da fara kasa.
Abubwan da suka faru a wajen[gyara sashe | gyara masomin]
Daga cikin abubuwan dasuka faru a lokacin zafi agarin,wasan kida jita na kasa da kasa wato (Menaggio Guitar Festival) yada a kayi a 2005 wanda yahada da Pete Huttlinger, Martin Taylor, Franco Cerri, Roman Bunka, Solorazaf and Ferenc Snetberger. Wanda ya shirya shine Sergio Fabian Lavia wanda aka haifa a Argentina.